Isa ga babban shafi
Najeriya-Lafiya

Matan da ke dauke da cutar HIV AIDS sun yi barazanar yada ta a Najeriya

A cewar matan matukar gwamnatin Najeriyar ba ta dauki matakan basu kulawa ba, babu shakka za su ci gaba da yada cutar ta Sida ga jama'ar kasar
A cewar matan matukar gwamnatin Najeriyar ba ta dauki matakan basu kulawa ba, babu shakka za su ci gaba da yada cutar ta Sida ga jama'ar kasar PIUS UTOMI EKPEI / AFP
Zubin rubutu: Azima Bashir Aminu
1 min

Yayinda mahukunta a Najeriya su ka ce kasar ta koma matsayi ta hudu a tsakanin kasashen duniya da su ka fi yawan masu fama da cuta mai karya garkuwar jiki ta HIV/AIDs wasu mata da ke dauke da cutar a Maiduguri sun yi barazanar ci gaba da yada ta saboda yadda su ke zargin an yi watsi da su ba a taimaka musu. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto a kai.                     

Talla

Matan da ke dauke da cutar HIV AIDS sun yi barazanar yada ta a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.