Tarihin Afrika

Tarihin Amilcar Cabral kashi na 1

Sauti 19:15
Amilcar Cabral
Amilcar Cabral © Cabral

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya kawo tarihin Amílcar Cabral, jagoran da ya taka rawa wajen samun yancin kasar Guinea Conakry daga karkashin mulkin mallakar kasar Portugal. Shirin ya kuma yi waiwaye kan yadda Cabral ya taka rawan ga ci gaba wasu kasashen nahiyar Afrika.