Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

kalubale wajen shirya fina-finai a Najeriya

Sauti 20:01
Kasuwar Nollywood a Najeriya
Kasuwar Nollywood a Najeriya KAMBOU SIA / AFP
Da: Abdoulaye Issa
Minti 21

A cikin shirin dandalin Fina-finai Hawa Kabir ta duba irin kalubalen da masu shirya fina-finai ke fuskanta wajen shirya fina-finai a arewacin Najeriya,duk da cewa suna bukatar karin taimako daga hukumomin kasar.Ta samu zantawa da wasu daga cikin masu ruwa tsaki a duniyar Fina-Finan Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.