Najeriya-Faransanci

Rahoto kan tasirin harshen Faransanci a kasashe rainon Ingila

Yanzu haka dai ana ci gaba da bukukuwan makon Faransanci a kasashe daban-daban na duniya ciki har da wadanda Faransa ba ta mulka ba
Yanzu haka dai ana ci gaba da bukukuwan makon Faransanci a kasashe daban-daban na duniya ciki har da wadanda Faransa ba ta mulka ba KAREN MINASYAN / AFP

Dai dai lokacin da kassahe renon Faransa ke bikin makon harshen Faransanci a sassan duniya, a Najeriya dubun dubatar dalibai ne yanzu haka suka himmatu wajen koyon wannan harshe la'akari da muhimmancin yanzu a duniya. Hakan ya sanya Wakilinmu Muhammad Tasi'u Zakari ziyartar sashen koyar da harshen na Faransanci a jami'ar Jos da ke jihar Plateau ga kuma rahoton da ya hada mana. 

Talla

Rahoto kan tasirin harshen Faransanci a kasashe rainon Ingila

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.