Najeriya-Tafkin Chadi

Dokar haramta kamun kifi a Tafkin Chadi na nan daram - Sojin Najeriya

Babban Hafson Sojin Najeriya Manjo Janar Yusuf Tukur Burutai
Babban Hafson Sojin Najeriya Manjo Janar Yusuf Tukur Burutai Solacebase

Kimanin watanni biyu da hukumomi a jamhuriyar Nijar suka sanar da bude bangaren su na tafkin Chadi, rundunar Sojin Najeriya ta sake jaddada cewa dokar hana kamun kifi a bangren tafkin a Tarayyar Najeriya na nan daram. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto a kai.

Talla

Dokar haramta kamun kifi a Tafkin Chadi na nan daram - Sojin Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.