Tarihin Amílcar Cabral kashi na 2

Sauti 21:31
Amílcar Cabral da ya taka rawar kawo karshen mulkin mallakar Portugal kan kasar Guinea Conakry.
Amílcar Cabral da ya taka rawar kawo karshen mulkin mallakar Portugal kan kasar Guinea Conakry. Wikipedia

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya ci gaba da kawo tarihin Amílcar Cabral, jagoran da ya taka rawa wajen samun yancin kasar Guinea Conakry daga karkashin mulkin mallakar kasar Portugal. Shirin ya kuma yi waiwaye kan yadda Cabral ya taka rawan ga ci gaba wasu kasashen nahiyar Afrika.