Mu Zagaya Duniya

Rikicin kasar Libya ya haifar da fargaba a Duniya

Sauti 20:05
Wasu cdaga cikin mutanen da rikicin Libya ya rutsa da su
Wasu cdaga cikin mutanen da rikicin Libya ya rutsa da su Reuters

A cikin shirin mu zagaya Duniya,shiri dake tabo wasu kadan daga cikin muhimman labarai da suka dace mai sauraro ya sani a wannan mako mai karewa tareda Garba Aliyu.Cikin wannan shiri za’aji halin da ake cikin a kasar Libya, zamu je Senegal Najeriya, Nijar da Kamaru