Dandalin Fasahar Fina-finai

Shirin bunkasa masana'antar shirya fina-finai ta Kadawood a Kaduna

Wallafawa ranar:

Shirin a wannan karon ya mayar da hankali kan yadda 'yan wasan hausa a jihar Kaduna ta arewacin Najeriya ke fadi-tashin ganin sun kafa masana'antar shirya fina-finai ta Kadawood don kaucewa dogaro da Kannywood da ke Kano.

Wani shogon sayar da faifan fina-finai a Kaduna
Wani shogon sayar da faifan fina-finai a Kaduna AMINU ABUBAKAR / AFP