Bakonmu a Yau

Sarkin Gwandu na 19 Alhaji Haruna Jokolo kan zargin hannun sarakunan gargajiya a hare-haren Zamfara

Wallafawa ranar:

A Najeriya Ministan Tsaro na kasar Mansur Dan Ali ya dora laifin kai hare-hare da ake a jihar Zamfara akan Sarakunan Gargajiya na yankin.A cewar Ministan bayanan sirri ne yazo wa Gwamnati cewa Sarakuna nada hannu tsundum cikin manyan laifukan. Akan haka muka nemi ji daga bakin Sarkin Gwandu na 19 Alhaji Haruna Jokolo ko yaya yake ganin lamarin.

Gwamnan jihar Zamfara Abdul'aziz Yari
Gwamnan jihar Zamfara Abdul'aziz Yari elendureports
Sauran kashi-kashi