Najeriya

An yi bikin damka tubabbun 'yan Boko Haram ga danginsu a Gombe

Wasu da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne
Wasu da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne REUTERS/Ahmed Kingimi

A Gomben Najeriya cibiya ta musamman da ke tsarkake halaye da tsatsauran ra'ayin mayakan Boko Haram da su ka yi nadama tare da mika wuya, ta yi bukin damka wadanda ta yaye ga iyaye da sauran dangi domin cigaba da rayuwa a cikin al'umma. Daga Gombe ga rahoton Shehu Saulawa.

Talla

An yi bikin damka tubabbun 'yan Boko Haram ga danginsu a Gombe

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.