Dandalin Siyasa

Dambarwar Jam'iyyar APC kan shugabancin Majalisun Najeriya

Sauti 11:11
Shugaban Jam'iyyar APC na kasa Comrade Adams Oshoimhole
Shugaban Jam'iyyar APC na kasa Comrade Adams Oshoimhole Daily Post Nigeria

Har yanzu Jam'iyyar APC ta gaza shawo kan matsalolinta da suka shafi 'yan majalisun da za su jagoranci majalisar Dattijai da ta wakilai, dai dai lokacin da ake ci gaba da fuskantar rarrabuwar kai.