Bakonmu a Yau

Kwamishinan 'yan Sandan Jihohin Rivers da Oyo, Muhammad Indabawa kan korar manyan 'yansanda 9

Wallafawa ranar:

Hukumar kula da ayyukan Yan Sanda ta Najeriya ta sanar da korar 9 daga cikin manyan jami’an Yan Sandan kasar saboda samun su da laifuffuka daban daban da suka shafi daukar ma’aikata a shekarar 2011.Hukumar ta kuma sanar da rage mukamin wasu jami’an ta guda 6 saboda wasu laifuffuka na daban. Dangane da daukar wannan mataki na ladabtarwa, mun tattauna da tsohon kwamishinan Yan Sandan Jihohin Rivers da Oyo, Muhammad Indabawa, wanda yayi mana Karin haske kan matakin kamar haka.

Wasu jami'an 'yan sandan Najeriya
Wasu jami'an 'yan sandan Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi