Algeria

Ana ci gaba da zanga-zanga a Algeria

Zanga-zangar dalibai a Algeria
Zanga-zangar dalibai a Algeria (Reuters/Ramzi Boudina)

Masu zanga-zanga a Algeriya sun sha alwashin ci gaba da bore har sai an samu sauyin gwamnati, hakan dai na zuwa tun bayan da shugaba Abdelaziz Bouteflika, kan mulkin kasar Algeriya tsawon lokaci ya sanar da yin murabis, sai dai manazarta na ganin zanga-zangar al’úmmar ta yanzu ba ta isa ba ta kawar da gumaguman da suke cikin wandada suka dafawa tsohuwar gwamnatin Bouteflika.

Talla

Yanzu haka dai masu rike da Shugabancin kasar Algeria sun tanadi yan sanda masu yawan gaske a babban birnin kasar domin kalubalantar zanga zangar kin jinin tawagar tsohon shugaban na Algeriya a juma a ta 8 a jere .

Kasashen Duniya na ci gaba da yin kira zuwa yan kasar don ganin sun kaucewa fadawa cikin wani sabon rikicin siyasa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI