Amsoshin tambayoyin ku masu saurare daga RFI

Sauti 20:11
Aiko da tambayoyin masu saurarev ta hanyar watsApp
Aiko da tambayoyin masu saurarev ta hanyar watsApp RFI

A cikin shirin tambayoyin ku masu saurare,Mikael Kuduson ya duba wasu daga cikin tambayoyi da ya mika zuwa masana domin gamsar da mai saurare.Shirin Tambaya da amsa daga nan sashen Hausa na Rediyon Faransa International.