Mu Zagaya Duniya

Omar El Beshir ya sauka bayan boren masu zanga-zanga da sojojin

Sauti 20:19
Masu zanga-zanga a kasar Sudan
Masu zanga-zanga a kasar Sudan 路透社

Bayan share lokaci al'umar kasar Sudan na gudanar da zanga-zangar nuna kyamar Shugaba Omar El Beshir da ya share shekaru 30 ya na shugabantar kasar,sojojin kasar sun kifar da Gwamnatin El Bashir dake tsare yanzu haka.Garba Aliyu Zaria ya mayar da hankali zuwa wasu daga cikin manyan labaren mako  a cikin shirin Duniyar mu a yau.