Muhallinka Rayuwarka

Yadda rikicin Zamfara ke shirin haddasa kamfar abinci a Najeriya

Wallafawa ranar:

Rikicin na Jihar Zamfara wanda ya faro daga satar shanu zuwa garkuwa da mutane kafin daga bisani ya juye zuwa hare-haren 'yan bindiga kan kauyukan manoma da makiyaya da ma kisan kiyashi ga wadanda basu ji ba basu gani ba, yanzu haka hare-haren 'yan bindigar ya hana Noma bare kiwo.

Rumbunan ajje abinci na gargajiya a wasu kauyukan jihar Zamfara
Rumbunan ajje abinci na gargajiya a wasu kauyukan jihar Zamfara
Sauran kashi-kashi