Najeriya-Fetur

Najeriya ta samar da wani sabon tsarin alkinta gas yayin hakar man fetur

Karamin ministan Man fetur a Najeriya Dr Emmanuel Ibe Kachikwu
Karamin ministan Man fetur a Najeriya Dr Emmanuel Ibe Kachikwu AFP PHOTO / STRINGER

Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da wani sabon tsarin tattali, ingantawa da kuma rage asarar iskar gas da ake yi yayin hakan man fetur. Wannan sabon tsari zai inganta tattalin arziki,samar da aikin yi da kuma rage gurbatar muhalli wanda ya zama babbar barazana ga duniya baki daya. Ana kuma sa ran mutane masu yawan gaske za su samu aikin yi daga wannan sabon dabarun kimiyya da kusan Najeriya ce kasar farko da zata fara a duniya.Wakilin mu na Abuja Mohammed Sani Abubakar na dauke da rahoto.

Talla

Najeriya ta samar da wani sabon tsarin alkinta gas yayin hakar man fetur

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.