Bakonmu a Yau

Farfesa Shehu Abdullahi Zuru kan yadda ake fuskantar jinkiri shari'a a Najeriya

Sauti 03:45
Kotu a Najeriya
Kotu a Najeriya Naij.com

A Najeriya ana samun karuwar masu kokawa da yadda ake samun jinkirin sharia a kotunan kasar duk da cewa ana cewa ana daukan matakan hanzarta shari'oi da ke taruwa a kotunan kasar. Wasu masharhanta kan rika fadin cewa shari'oin da masu hannu da shuni ke so ne kawai ake gaggauta shari'arsu.Akan haka muka nemi daga bakin masanin harkokin sharia kuma malami a Jamiar Abuja Farfesa Shehu Abdullahi Zuru ko me ya dace ayi da aka gaza yi dake haifarda tafiyar hawainiya a sharioin da ake yi a Nigeria.