Mutuwar wasu matasa a lokacin tsere a Nijar

Sauti 10:42
Wasu yan tseren gudu
Wasu yan tseren gudu Photo: Webphotolive.com

Shirin namu na yau zai dubo wasu daga cikin matsalloli dake hana ruwa gudu musaman bangaren guje-guje,wanda hakan ke kai ga rasa rayuka,kamar dai yada a ka fuskanci haka a Jamhuriyar Nijar a lokacin jarabawa ta daukar matasa a ayukan Kwastam a wasu biranen kasar .Abdoulaye Issa ya samu tattaunawa da masu ruwa da tsaki a duniyar wasanni daga Jamhuriyar Nijar.