Amsoshin tambayoyin ku masu saurare daga RFI

Sauti 20:40
Alamar tambaya
Alamar tambaya Pixabay/CC0

Shirin amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana da su, inda muke yin duk mai yiwuwa wajen samar da amsoshin da suka dace, Kamar kowane mako, haka zalika a wannan makon Michael Kuduson ke muku lale marhabun.