Mu Zagaya Duniya

Batun sake gina Notre Dame dake Paris a Faransa

Wallafawa ranar:

Cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyju ya mayar da hankali zuwa batun sake gina cocin Notre Dame dake Paris bayan da gobara ta lakume wani bangaren mujami'ar.Gwamnatin Faransa na ci gaba da samu  goyan baya daga yan kasar dama kasashen waje don ganin an sake gina wannan wuri mai dauke da tarihi tsahon shekaru856.

Cocin Notre Dame a Paris dake Faransa
Cocin Notre Dame a Paris dake Faransa REUTERS/Philippe Wojazer