Muhallinka Rayuwarka

Kalubalen da rikicin Zamfara zai haifarwa fannin Noma a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin muhallinka rayuwarka a wannan makon ya ci gaba da tattaunawa kan kalubalen da hare-haren 'yan bindiga a jihar Zamfara zai haifarwa bangaren noma a Najeriya.

Yanzu haka dai hare-haren 'yan bindiga a jihar ta Zamfara na ci gaba da tilasta jama'a barin gidajensu da gonakinsu don tsira da rayukansu
Yanzu haka dai hare-haren 'yan bindiga a jihar ta Zamfara na ci gaba da tilasta jama'a barin gidajensu da gonakinsu don tsira da rayukansu AFP/Pius Utomi Ekpei
Sauran kashi-kashi