Tarihin Mobutu Sese Seko kashi na 1

Sauti 20:34
Tsohon shugaban kasar Jamhuriyar Congo Mobutu Sese Seko
Tsohon shugaban kasar Jamhuriyar Congo Mobutu Sese Seko Bettmann/Getty Images

A wannan makon muna dauke da kashi na farko na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyar Congo Mubutu Sese Seko tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal. A yi saurare lafiya.