Najeriya

Ranar yaki da cutar zazzabin cizon sauro a duniya

Mutane a cikin gidajen sauron da ake sanya wa magani
Mutane a cikin gidajen sauron da ake sanya wa magani www.msf.org

Majalisar Dinkin Duniya ta ware 25 ga watan Afrilun kowace shekara domin zama ranar da ake bukin yaki da cutar zazzabin cizon sauro, inda ake yin nazari kan matsaloli ko kuma nasarorin da aka samu fagen yaki da cutar, wacce ke ci gaba da kisan jama'a.Wakilinmu Bilyamin Yusuf a Maidugurin Najeriya, ya yi mana dubi a game da matsayin cutar, ga kuma rahotonsa.