Afrika

Aikin fidar zuciya na farko a yankin Arewacin Najeriya

A Najeriya Likitoci a Asibitin koyarwa ta jami'ar Usman Danfodio dake Sokoto, tare da hadin gwiwan Likitoci a Asibitin Sarki Muhammad Na 6 na kasar Morocco sun gudanar da aikin fidar zuciya na farko da aka taba yi a yankin Arewacin Najeriya.

Zuciyar dan Adam
Zuciyar dan Adam pixabay CCO/azwer
Talla

Likitocin dai sun yi wa masu fama da bugun zuciya su 8 aiki a cikin kwanaki uku.

Mutane daga sasa daban-daban na Najeriya ne ke ci gaba da zuwa asibitin dake jihar Sakwato wajen neman magani.

Faruk Muhammad Yabo ya ziyarci Asibitin, ga kuma rahoton da ya aiko mana.

Aikin fidar zuciya na farko a yankin Arewacin Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI