Rayuwar tsohon Shugaban Congo Zaire Mobutu

Sauti 21:29
Mobutu Sese Seko tsohon Shugaban Congo da aka sani da Zaire a baya
Mobutu Sese Seko tsohon Shugaban Congo da aka sani da Zaire a baya Bettmann/Getty Images

A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoul karim ya mayar da hankali zuwa rayuwar tsohon Shugaban kasar Zaire na wancan lokaci.Daga irin rawar siyasa da matsalloli da tsohon Shugaban kasar Mobutu sese Seko yayi kokarin shawo kan su,sai dai hakan  bata samu ba ,bayan da manyan kasashen  Duniya suka juya masa baya.Sai ku biyo mu