Tarihin Omar Hassan al-Bashir hambararren shugaban kasar Sudan

Sauti 19:33
Hambararren shugaban kasar Sudan Omar Hassan al-Bashir
Hambararren shugaban kasar Sudan Omar Hassan al-Bashir Mohamed Nureldin Abdalla/Reuters

A cikin shirin tambaya da amsa na yau Asabar tare da Micheal Kuduson za su amsar tambayoyin da suka hadar da tarihin shugaba Omar Hassan al-Bashir na Sudan da tarihin fara amfani da na'urar taimakawa alkalin wasa ta VAR a fagen kwallo da ma karashen tattaunawarsu da kwamishinan 'yan sandan jihar Kano CP Muhammad Wakil. A yi sauraro lafiya.