Tambaya da Amsa

Ci gaban amsa kan tarihin tsohon shugaban kasar Sudan Omar Hassan al-Bashir

Sauti 19:56
Hambararren shugaban kasar Sudan Omar Hassan al-Bashir
Hambararren shugaban kasar Sudan Omar Hassan al-Bashir Mohamed Nureldin Abdalla/Reuters

A cikin shirin tambaya da amsa na yau tare da Micheal Kuduson za ku ji ci gaban tarihin gwagwarmayar hambararren shugaban kasar Sudan Omar Hassan al Bashir dama ci gaban tarihin kwamishinan 'yan sandan jihar Kano tare da karin amsoshin wasu tambayoyi ayi saurare lafiya.