Nijar-Kamaru

'Yan gudun hijirar Kamaru sun fara samun mafaka a Nijar

Wasu 'yan gudun hijirar Kamaru kenan daga yanki mai amfani da turancin Ingilishi wadanda suka samu mafaka a Nijar
Wasu 'yan gudun hijirar Kamaru kenan daga yanki mai amfani da turancin Ingilishi wadanda suka samu mafaka a Nijar NBC News/IOM

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na nuni da cewa yanzu haka 'yan guduun hijirar kasar Kamaru daga yankin masu amfani da turancin Ingilishi mai fuskantar rikicin 'yan aware na ci gaba da tururuwa wani yanki na jihar Agadez wadanda suka fara samun kulawar gwamnatin kasar da hadin gwiwar Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya UNHCR. Daga Agadez ga rahoton wakilinmu Umar Sani. 

Talla

'Yan gudun hijirar Kamaru sun fara samun mafaka a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.