Afrika
Ruwan sama sun hallaka mutane a Tanzania
Wallafawa ranar:
A Tanzania,akalla mutane biyar ne suka mutu sanadiyyar amballiya ruwan saman tareda tilastawa kusan mutane 2.570 barin matsugunin su a kudancin kasar ta Tanzania.
Talla
Wani jami’in gwamnatin yankin Kyela dake kasar ta Tanzania ya sheidawa kamfanin dilancin labaren Faransa na Afp cewa iftila’in ya janyo asarar kadarori da dama, kuma yanzu haka hukumomin kasar tareda hadin gwiwar kungiyoyi sun soma raba abinci zuwa mabukata hade da kayan sanyawa da maguguna.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu