A cikin shirin na yau,za a ji ko shin Gwamnan jiha na da hurumin kirkiro da masarautu kuma idan ya kirkiro sun zauna kenan har abada abadin?A cikin shirin tambaya da amsa Mickael Kuduson ya samu tattaunawa da masana da suka kawo na su sani a kai.