Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Barista Aliyu Zaria kan yadda ake jinkirta shari'ar masu garkuwa da mutane a Najeriya

Sauti 03:39
Wasu mutane 93 da ake zargi da aikata laifukan garkuwa da mutane a Najeriya
Wasu mutane 93 da ake zargi da aikata laifukan garkuwa da mutane a Najeriya The Nation
Da: Azima Bashir Aminu

A Najeriya duk da nasarar da jami'an tsaro ke samu wajen kama masu aikata laifukan garkuwa da mutane da ya tsananta a arewacin kasar, akwai alamun kotunan kasar na jinkirta zartas da hukuncin da suka dace don zamewa ishara ga masu aikata laifukan.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Barrista Aliyu Zaria Lauya mai zaman kansa da ke Lagos wai shin ina laifin jinkirin yake ne.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.