Tarihin Afrika

Rayuwar Sarkin sarakuna HAILE-SELASSIE

Sauti 20:37
Haïlé Sélassié
Haïlé Sélassié © DR

A cikin shirin tarihin Afrika ,a yau za mu soma da tarihin Sarkin sarakuna na Afrika Haile Selassie daga Habasha.Za ku ji irin rawar da ya taka a kasar sa dama Duniya ga baki daya tareda AbdoulKarim Ibrahim.