Afrika

Dokar hana amfani da jikunan leda a Tanzania

Haramci da amfani da jikunan leda zai kan kama a gobe Asabar a Tanzania, yayin da nahiyar Afirka ke jagorantar kokarin kawo karshen lalata tekuna da tafkunan Duniya.

Tanzania : Hukumomi sun hana amfani da jikunan leda don kare muhali (30/05/19)
Tanzania : Hukumomi sun hana amfani da jikunan leda don kare muhali (30/05/19) Dr MEDDY
Talla

Tanzania zata haramta shigowa tare da samar jakunan leda da ma amfani da su, wanda hakan ya maishe ta kasar Afirka ta 34 da ta aiwatar da wannan haramcin, dai-dai da shirin hukumar kare muhalli ta Majalisar Dimkin Duniya.

Matakin da hukumomin kasar suka dau ya gamsar da kungiyoyi da dama a Afrika dama Duniya ga baki daya, manazarta na ganin cewa mudin gwamnati ba ta samar da wani sabon tsari don maye gurbin jikuna led aba zai yi wuya a cimma nasara ga wannan tsari.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI