Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dokar kawar da manyan motocin dakon kaya a titunan Lagos, Najeriya ta fara aiki

Sauti 03:45
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ng.gov.jpg
Da: Michael Kuduson

Ga alama umarnin da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayar don kawar da dubban motocin dakon kaya a kan titunan birnin Lagos ya fara aiki, musamman bayan janye sojoji tare da maye gurbinsu da ‘yan sanda.Matakin dai ya biyo bayan yadda dubban motoci da ke kokarin shigar tashoshin jiragen ruwan Apapa da Tincan suka kange hanyoyi tare da haddasa cinkoso a birnin na Lagos ne.To sai dai a cewar Umar Garba Alangawari, daya daga cikin masu motcin sufurin a Apapa, tabbas sabon matakin ya samar da gyara.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.