Nijar
Mahukunta a Nijar na daukan matakan yaki da dumamar yanayi
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Mahukuntan Agadez da ke Arewacin Jamhuriyar Nijar, wani yankin dake fama da matsalar hamada, sun soma daukar matakan yaki da sauyin yanayi.Daga Agadez, ga rahoton Oumarou Sani.