Adadin mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon bude wuta a kan masu zanga-zanga ya kai dari daya da daya a Sudan, bayan daranar laraba aka gano karin gawarwakin mutane 40 a cikin kogin Nilo da ke birnin Khartum.Garba Aliyu a cikiin shirin mu zagaya Duniya ya duba wasu daga cikin manyan labaren Duniya.