Tambaya da Amsa

Tarihin gidan kaso na Koutukale dake Nijar

Sauti 19:50
Gidan kaso na Koutoukale dake Jamhuriyar Nijar
Gidan kaso na Koutoukale dake Jamhuriyar Nijar BOUREIMA HAMA / AFP

A cikin shirin Tambaya da Amsa,masu saurare sun bukaci samu karin haske da kuma tarihin gidan kaso na Koutoukale dake Jamhuriyar Nijar,dangane da haka  Souley Maje Rejeto daga Nijar  ya taimaka a haka.Shirin tambaya da amsa tareda Mickael Kuduson.