An fara taro kan matsalar auren gaggawa a Nijar

Shugaban Nijar,Mahamadou Issoufou
Shugaban Nijar,Mahamadou Issoufou RFI

Sakamakon kamarin auren gaugawa dake haddasa matsaloli ga lafiyaryara mata, an bude wani taro a Maradi da zai duba hanyoyin shawokan wannan matsala da Niger ta zama ta farko a Duniya wajen auren gaugawa. Daga Maradi, a Jamhuriyar Nijar, ga rahoton Salisu Isa.