Bakonmu a Yau

Mahara sun sake halaka mutane a Mali

Wallafawa ranar:

Hukumomin tsaron Mali sun ce, ‘yan bindiga sun kai farmaki kan kauyen Sobane-Kou na kabilar Dogon, da ke yankin tsakiyar kasar, inda suka hallaka mutane 95.Yankin tsakiyar Mali dai yayi kaurin suna wajen fuskantar tashin hankalin hare-haren ‘yan bindiga mai alaka da fadan kabilanci, inda a watannin baya, wasu da ake zargin mafarautan kabilar dogon ne suka hallaka Fulani 160.Kan haka ne Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dakta Aminu Umar na Kwalejin Kimiya da Fasaha ta Kaduna

Map Taswirar da ke nuna yankin  Sobane-Kou a Mali
Map Taswirar da ke nuna yankin Sobane-Kou a Mali AFP
Talla

INVITE- DR A UMAR- 2019-06-10***

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI