Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Fitaccen dan adawar Uganda Bobi Wine kan Siyasa da sauran al'amuran Uganda

Sauti 04:10
Dan Majalisar Dokokin Uganda da ke kalubalantar shugaba Yoweri Museveni, Robert Kyagulanyi da aka fi sani da Bobi Wine.
Dan Majalisar Dokokin Uganda da ke kalubalantar shugaba Yoweri Museveni, Robert Kyagulanyi da aka fi sani da Bobi Wine. AFP/Eric Baradat
Da: Nura Ado Suleiman

Fitaccen dan adawar Uganda kuma Dan Majalisar Dokoki dake kalubalantar shugaba Yoweri Museveni, Robert Kyagulanyi da aka fi sani da suna Bobi Wine, ya ziyarci Faransa inda ya tattauna da RFI.Bobi Wine wanda mawaki ne yayi tsokaci dangane da fafutukar kawo sauyin da suke bukata a Uganda da kama karyar da shugaba Yoweri Museveni keyi da kuma batun samun cutar ebola a kasar.Yayin da ya ziyarci RFI a Paris, Bobi Wine yayi kuma tsokaci kan yancin bil adama a kasar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.