Isa ga babban shafi
Wasanni

Rawar da mata ke akawa a Duniyar Kwallon kafa

Sauti 10:56
La Canadienne Buchanan bat la Camerounaise Ngo Ndom d'ue tête piquée et ouvre la marque.
La Canadienne Buchanan bat la Camerounaise Ngo Ndom d'ue tête piquée et ouvre la marque. REUTERS/Jean-Paul Pelissier
Da: Abdoulaye Issa

A cikin shirin Duniyar wasanni,mun samu tattaunawa da wasu mata dake sha'awar kwallon kafa,mutanen da suka bamu nasu sani dangane da gasar cin kofin Duniya ta kwallon kafa dake gudana a Faransa yanzu haka.A cikin shirin mun nemi ji ta bakin Abdoulaye Hassane da ya taba rike mukamin shugabancin hukumar kokowa a Nijar ,wanda ya mana nazari a kai.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.