Najeriya-Boko Haram
Harin kunar bakin wake ya hallaka mutane 30 a Konduga
Wallafawa ranar:
Kimanin mutane sama da 30 hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Borno ta tabbatar da mutuwarsu yayinda wasu 42 kuma sun jikkata bayan hare-haren kunar bakin waken da ake zargin kungiyar Boko Haram da kai wa Konduga mai nisan kilomita 25 daga Maiduguri.Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya ziyarci garin na konduga ga kuma rahoton daya hada mana.
Talla
Harin kunar bakin wake ya hallaka mutane 30 a Konduga
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu