Najeriya
Ana zargi kungiyoyin 'yan banga da JTF kan wuce gona da iri a Najeriya
Wallafawa ranar:
A sakamakon kasancewar kungiyoyin tsaro na farin kaya masu zaman kansu a Nigeria, an fara zargin wasu daga cikin irin wadannan kungiyoyi wajen wuce gona da iri cikin ayyukansu.Cikin wannan rahoto na wakilinmu na Bauchi, Ibrahim Malamgoje, ya duba yadda kungiyoyin tsaro masu zaman kansu, ke gudanar da ayyukansu kamar haka.
Talla
Ana zargi kungiyoyin 'yan banga da JTF kan wuce gona da iri a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu