Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Honorable Mourtala Mahmouda kan yadda majalisar Nijar za ta tunkari matsalar korar ma'aikata

Sauti 03:35
Majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar
Majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar Naija news
Da: Azima Bashir Aminu

A jamhuriyar Nijar, kamfanoni da masana’antu da dama ne suka sanar da shirinsu na sallamar ma’aikata da kuma rufe kofofinsu sakamakon matsalolin da suke fuskanta.Baya ga kamfanin hako Uranium Cominak, akwai kamfanin sarrafa lemun kwalba wato Braniger, sai kuma kamfanin sarrafa sabulu da kayen shafe-shafe wadanda dukkaninsu mallakin kasa ne. Tuni dai majalisar dokokin kasar ta fara nazari kan yadda za a tunkari wannan matsala, kamar dai yadda Honorable Mourtala Mahmouda ya shaida wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.