Mu Zagaya Duniya

Rashin tsohon Shugaban Masar Mohamed Morsi

Sauti 19:47
Hoton tsohon Shugaban Masar Mohamed Morsi
Hoton tsohon Shugaban Masar Mohamed Morsi AFP PHOTO / MOHAMED EL-SHAHED

Cikin wannan shirin zamu Masar muji inda aka yi rashi a makon mai karewa na tsohon shugaban kasar Mohammed Morsi, zamu tabo hare-hare da ‘yan bindiga ke kaiwa kasashen Mali Burkina Faso da Niger, daga bisali mu shiga Nigeria.