Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Muhammed Kabiru Isah kan taron matasan Najeriya kan kalubalen da su ke fuskanta

Sauti
Wasu Matasan Najeriya
Wasu Matasan Najeriya Rfi / Anne-Marie Bissada
Da: Azima Bashir Aminu

Matasan Najeriya na gudanar da wani taron kasa a Abuja, domin tattauna matsalolin da suka addabe su da kuma lalubo hanyar magance su. Dangane da wannan taro mun tattauna da Farfesa Muhammed Kabir isa na Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, wanda ke cikin jami’an da suka gabatar da kasida wajen taron. Da farko mun tambaye shi manufar wannan taro, inda ya kada baki ya ce.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.