Afrika-Lafiya

Sama da mutane miliyan 10 na fama da cutar hanta a Afirka

Maganin Cutar Hapatite ko cutar hanta
Maganin Cutar Hapatite ko cutar hanta Getty Images

Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta bayyana cewar sama da mutane miyayan 10 sukayi fama da cutar hanta ko Hepatitis a shekarar 2015  a nahiyar Afrika, kuma sama da miliyan 4.8 yara kanana ne.Hakazalika tace a kowani shekara mutane 200 ne ke mutuwa daga cutar,wanda kuma babban abun takaici kamar yadda zakuji cikin wannnan rahoto da Wakilin mu na Abuja Mohammad Sani Abubakar ya hada, a cikin kasashe 47 na nahiyar ta Afrika kasashe 3 ne kawai suka sa himma wajen ganin sun kawar da cutar. 

Talla

Sama da mutane miliyan 10 na fama cutar hanta a Afrika

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.