Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare
Wallafawa ranar:
Sauti 14:38
A kowace ranar Jumma'a shirin ra'ayoyin masu saurare kan baku damar tofa albarkacin bakin ku kan duk wani maudu'in da ke cimmu ku tuwo a kwarya.