Shahararren mawakin Najeriya Mamman shata ya cika shekaru 20 da barin duniya

Sauti 10:34
Marigayi Mamman Shata Katsina fitaccen mawaki a Najeriya.
Marigayi Mamman Shata Katsina fitaccen mawaki a Najeriya. RFIHAUSA

Shirin Kida da al'adun gargajiya tare da Mahaman Salissou Hamissou a wannan makon ya dora akan inda shirin ya tsaya a makon jiya, game da yadda Mamman Shata Katsina ya cika shekaru 20 da barin duniya dama tasirin wakokinsa ga bunkasuwar harshen hausa.